ha_tn/2ki/11/04.md

1.2 KiB

Mahadinn Zance:

An ci gaba da labarin abin da ya faru bayan an ɓoye Yowash ɗan sarki Ahaziya a cikin haikalin bayan an kashe sauran zuriyar Ahaziya.

A shekara ta bakwai

"A shekara ta bakwai na mulkin Ataliya " ko a shekara ta bakwai da Ataliya ke mulki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Yeho'iada

babban firist (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

kwamandojin na ɗari-ɗari

Kalmomin "kwamandojin na ɗari-ɗari " wataƙila lakabi ne na babban jami'in sojan sama. Ma'anar mai yiwuwa ita ce 1) kalmar "ɗaruruwan" tana wakiltar dai-dai adadin sojojin da kowane ɗaya daga cikin waɗannan shugabannin ya jagoranta. AT: "kwamandojin sojoji 100" ko 2) kalmar da aka fassara a matsayin "ɗaruruwan" ba wakiltar adadi dai-dai bane, amma sunan rukunin sojoji ne. AT: "kwamandojin rundunonin soja" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Karitawa

Wannan sunan wani rukunin masu tsaron sarki ne.

ya kawo su wurinsa,

Yeho'iada babban firist ya sa sojojinsa su zo wurin sa a haikali. AT: "ya kawo su wurinsa cikin haikalin Yahweh"

Daga nan sai ya nuna musu ɗan sarki

Sai Yeho'iada ya faɗa musu ɗan Yowash ɗan sarki, yana da rai.