ha_tn/2ki/11/01.md

939 B

ta ga ɗanta ya mutu,

"ya zama sane cewa ɗanta ya mutu"

sai ta tashi ta kashe duk 'ya'yan gidan sarauta

Ataliya bai kashe yaran da kansu ba. AT: "Ta umarci barorinta su kashe duk mutanen gidan Ahaziya wanda zai iya zama sarki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ta ɗauki Yo'ash ɗan Ahaziya ta ɓoye shi daga cikin 'ya'yan sarki waɗanda aka kashe, tare da mai renonsa; ta sa su a ɗakin kwana. Suka ɓoye shi domin kada Ataliya ta gan shi ta kashe shi

"ta ɗauki Yo'ash ƙaramin ɗan Ahaziya, ya ɓoye shi da baiwarta a cikin ɗakuna a haikali. Don haka ba a kashe shi ba"

Yana tare da Yahosheba a ɓoye a gidan Yahweh har tsawon shekaru shida, a lokacin da Ataliya ke sarautar ƙasar

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "Yowash da Yehosheba sun ɓoye shi a cikin gidan Yahweh tsawon shekaru shida yayin da Ataliya ta mallaki ƙasar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)