ha_tn/2ki/10/29.md

1.4 KiB

bai ƙyale zunubin Yerobowam ɗan Nebat

Wannan yana maganar Yehu yana yin irin zunubin da Yerobowam ya yi, kamar dai zunuban zunubin Yehu bai bar wurin ba. AT: "bai daina aikata irin zunuban da Yerobowam ɗan Nebat ya yi ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Isra'ila ta yi zunubi

Anan "Isra'ila" na nufin mutane da ke zama a wurin. AT: "zunubin mutanen Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ka yi abin da

"ka yi abin" ko "aiwatar"

abin da ke dai dai a idona

Idanu suna wakiltar gani, da gani suna wakiltar tunani ne ko hukunci. AT: "abin da na yanke hukunci dai-dai ne" ko "abin da na ga dai-dai ne"(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zuriyarka zasu yi mulkin Isra'ila har ya zuwa tsara ta huɗu

Wannan yana nufin dansa, jikan, jikan, kuma jikan. AT: "zuwa tsara ta 4" ko "don ƙarin ƙarni huɗu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

Amma Yehu bai da muya yi tafiya bisa tafarkin Yahweh

Anan "tafiya" yana nufin "rayuwa." AT: "Yehu bai mai da hankali ya yi rayuwa bisa ga dokar Yahweh ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Bai kuma bar zunubinYarobowam ba, ta haka ya sa Isra'ila yin zunubi

Don "nisanta" daga wani abu na nufin dakatar da aikata shi. AT: "Yehu bai daina yin zunubi a cikin hanyoyin guda ɗaya kamar na Yerobowam ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)