ha_tn/2ki/10/23.md

891 B

ya ce da masu bautar Ba'al

"Yehu yace da matanen da ke cikin haikali bautar Ba'al"

amma sai dai masu bautar Ba'al kaɗăi.

"amma kawai masu bautar Ba'al suke nan"

In wani ya bar mutanen nan da na kawo ya kuɓuta to a bakin ransa

Anan "hannayen" maza suna magana akan "sarrafawa". Ta hanyar kasancewa a kusa da haikalin suna cikin kulawa da halin da ake ciki kuma yana kan su ko mutane sun sami damar tserewa ko a'a. AT: "Idan ɗayan waɗannan mutanen da na kawo muku ikon tserewa" ko "Idan kowane ɗayan mutanen da ke cikin ya tsere" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

zan kashe wanda ya yi sakaci har wani ya gudu a madadin wancan da ya gudu.

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. Wannan ita ce hanya mai ladabi don nuna mutumin da aka kashe. AT: "Zamu dauki ransa" ko kuma "za mu kashe shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)