ha_tn/2ki/10/18.md

511 B

tattara dukkan mutane wuri ɗaya

"ya kirawo dukkan mutane kuma ya kawo su inda yake"

bauta masa ya yawa

"bauta masa da yawa fiye da Ahab"

Duk wanda bai zo ba za, a kashe shi

Wannan yana nuna cewa idan basu zo ba za'a kashe su. AT: "Zamu zartar da duk wanda bai zo ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Ku shirya lokaci

Wannan yana nufin tsarawa da shirya wani lokaci don wani abu. Don haka za su shirya wa Ba'al taro. AT: "Shirya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)