ha_tn/2ki/06/32.md

2.9 KiB

Sai sarki ya aika manzo ya zo wurinsa,

"Kasancewa a gaban sarki" yana nufin kasancewa ɗaya daga cikin bayinsa. AT: "Sarkin Isra'ila ya aiki ɗaya daga cikin bayinsa a matsayin manzo" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

amma da manzon ya zo wurin Elisha, sai ya ce da dattawan

Anan Elisha yana magana da dattawan tun kafin manzan sarki ya iso. AT: "lokacin da manzon ya kusan isa, sai Elisha ya ce wa dattawan" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Dubi yadda wannan ɗan mai kisan kai ya aika a sare mani kai?

Elisha ya yi amfani da wannan tambaya don ya jawo hankali ga manzannin da kuma zagi sarki. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: "Duba, wannan ɗan mai kisan kai ya aiko wani ya cire mini kai!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ɗan mai kisan

Wannan yana nuna cewa sarkin Isra'ila yana da halayen mai kisan kai. AT: "wannan mutumin da ya yi kama da mai kisan kai" ko "wannan mai kisan kai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ya aiko

An fahimci cewa ya aiko da mutum. AT: "ya aika wani zuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

a ɗauke mani kai

Wannan yana nufin fille kansa. AT: "a datse kaina" ko "a fille kaina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

Duba, yaushe

Elisha ya yi amfani da wannan kalma a nan don jawo hankalin dattijon game da abin da ya faɗi. AT: "Saurari abin da nake so kuyi: yaushe"

kulle ƙofar a hana masa shiga

Idan an kulle kofa ga wani yana nufin yana rufe kuma ba za su shiga ta ciki ba. AT: "kulle ƙofar don kada ya shiga" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Ashe ba ƙarar sawun mai gidansa na biye da shi ba?

Elisha ya yi amfani da wannan tambaya don tabbatar wa dattawan cewa sarki ba ya zuwa kusa da shi. Wannan tambaya ana iya rubuta ta azaman bayani. AT: "Sautin ƙafafun maigidansa yana hannun dama." ko kuma "Sarki zai zo da wuri bayan ya dawo." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ga shi, ɗan saƙon

Kalmar "ga shi" tana faɗakar da mu game da isowar manzo.

ɗan saƙon ya sauko ya zo wurinsa

Dan saƙon ya iso, sarki kuma kamar yadda Elisha ya faɗa zai yi. Kalmomin "sun sauko gare shi" yana nufin cewa sun isa wurin da yake. AT: "manzo da sarki sun iso" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])

duba wannan matsala

"Lallai wannan matsala." Kalmar "duba" a nan yana ƙara ƙarfafawa ga abin da ya biyo baya. Kalmomin "wannan matsala" tana nufin yunwar Samariya da wahala da ta haddasa.

Don me kuma zan ƙara jiran Yahweh?

Wannan sarki yayi amfani da wannan tambaya don nuna cewa bai yi imani da cewa Yahweh zai taimake su ba. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: "Don me zan ci gaba da jiran Yahweh ya taimake mu?" ko kuma "Ba zan ƙara jiran taimako daga wurin Yahweh ba! (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])