ha_tn/2ki/06/30.md

1.4 KiB

ya ji maganar matar

Kalmar "kalmomin" yana ga abin da matar ta faɗi. AT: "ta ji matar tana faɗi abin da ita da sauran matan suka aikata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ya keta tufafinsa

Sarkin ya keta rigarsa ta waje ya nuna ɓacin ransa. AT: "ya keta tufafinsa dan baƙin ciki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

yana wucewa gefen katanga

Ya kasance yana yawo a jikin bango lokacin da matar ta kira shi cikin 2 Sarakuna 6:24. Yanzu ya ci gaba da tafiya da shi.

saye da tufafin makoki a jikinsa

Ya sa tsummoki har ma don abin da aka sa masa, sarkin ya nuna cewa ya yi baƙin ciki kwarai da gaske. AT: "yana da tsummoki a ƙarƙashin mayafin jikinta, a jikin fatarsa" ko "yana sanye da tsummokaran a ƙarƙashin tufafinsa saboda ya fusata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

Dama Allah ya yi mini haka, har ma fiye

Sarki yana cewa yana fatan Allah zai hukunta shi har ma ya kashe shi idan annabi Elisha bai mutu ba saboda abubuwan da suka faru a cikin Samariya. AT: "Allah ya yi mini azaba ya kashe ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

har kan Elisha ɗan Shafat ya tsaya a kansa yau

Wannan na nuni ga Elisha yana mutuwa, musamman a fille kansa. AT: "idan ba a kashe Elisha ɗan Shafat a yau ba" ko "idan sojojina ba su buge Elisha ɗan Shafat a yau" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)