ha_tn/2ki/06/27.md

907 B

Ya ce

"Sarkin Isra'ila ya amsa wa matar,"

Idan Yahweh bai taimake ki ba, ta yaya zan taimake ki?

Sarki ya yi amfani da wannan tambaya don gaya wa matar cewa ba zai iya taimakon ta ba. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: "Idan Yahweh ba ya taimaka muku, to ba zan iya taimaka muku ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ana samun wani abu ne daga masussuka ko kuma daga wurin matsar ruwan inabi?

Sarki ya yi amfani da wannan tambaya don nuna cewa babu abinci. A nan masussukar ma'anar hatsi ce da ruwan inabin yana nufin ruwan inabin. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: "Babu wani abu da yake zuwa daga masussukar ko matattar ruwan inabin." ko "Ba abinci da za a girbe, ko 'ya'yan inabi domin yin ruwan inabin." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Sarkin ya ci gaba

"Sarkin ya ce." Wannan na nuna sun ci gaba da magana.

mun tafasa

"mun dafa"