1.2 KiB
Ben Hadad
Sunan sarkin Aram. Ma'anar sunan sa shine "ɗan Hadad." (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
kai hari samariya
Sarki da sojojinsa sun kai hari Samariya. AT: "Sun kai hari Samariya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
Duba
Kalmar "duba" anan na nuna yadda bawan yayi mamaki da abin da ya gani.
ana sayar da kan jaki tsaba
Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "kan jaki ya kai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
zinariya tamanin
"zinariya 80" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
kashi na huɗu na kab
Wannan za a iya auna shi a ma'auni na zamani. AT: "kashi huɗu na lita" ko "kwata ta lita" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-bvolume)
kashi na huɗu
"kashi 4." Wannan ɓangare ne na kashi huɗu na abu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-fraction)
kashin kurciya
Kalmomin da babu za a iya ƙarawa. AT: "kashin kurciya ana sayar dashi a" ko "kashin kurciya ya kai naira" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)
na wucewa a katanga
"tafiya a saman katangan birni"
shugabana
Matar ta kira sarki da suna shugaba ta nuna girmamawa.