ha_tn/2ki/06/20.md

845 B

Sai ya zamanto

"Hakan ya faru" ko "To,"

ka buɗe idanun mutanen nan domin su gani

Elisha yana roƙon Yahweh ya sa mutanen su sake gani a fili. AT: "ƙyale mutanen nan su gani" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Yahweh ya buɗe idanunsu sai suka gan su

Yahweh ya sa mutanen suka sake gani. AT: "Yahweh ya kawar da makantarsu" ko "Yahweh ya sa suka gani sarai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Duba

Kalmar ''Duba'' anan na nuna Aramiyawa sun yi mamakin abinda suka gani.

da ya gansu

"lokacin da ya ga sojojin Aramiyawa"

Babana

Sarkin na magana da Elisha annabi ya ki shi ''baba'' a nuna girmamawa.

in kashe su, in kashe su?

A nan sarkin Isra'ila na nufin sojojin sa kamar kansa. AT: "in sa sojojina su kashe waɗannan sojojin abokan gaba?" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)