ha_tn/2ki/06/17.md

1.0 KiB

ka buɗe idanunsa domin ya gani

Elisha yana rokon cewa bawansa na iya ganin abubuwan da wasu mutane ba za su iya gani ba, wato dawakai da karusai na wuta da ke kewaye da su. AT: "sa shi iya gani" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Kuma ya gani, duba

"kama yana gani. Abinda ya gani shine"

Duba

Kalmar "duba" anan na nuna yadda bawan yayi mamaki da abin da ya gani.

dutsen na cike da dawakai

"gefen tsaunin na rufe da dawakai"

kewaye da Elesha

Wannan na nufin birnin da Elisha ke zama. AT: "kewaye da birnin da Elisha ke zama" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

waɗannan mutanen

Wannan na mufin sojojin Aramiya.

ka sauko masu da makanta

"Ka sanya mutanen nan su makance!" Wannan yana nuna Yahweh ne wanda yasa basu iya gani sosai.

Ba wannan ba ce hanyar, ba kuma wannan ba ne birnin

Elisha ya rikitar da Aramiyawa ta hanyar gaya musu cewa ba su shiga garin da suke nema ba. AT: "Wannan ba ita ce hanyar ba, ba kuma wannan garin da kuke nema ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)