ha_tn/2ki/06/14.md

589 B

Domin haka sarki

Wannan na nufin sarki Aram.

ya tashi da asuba ya fita waje, sai ga

"ya tashi da asuba ya fita waje, sai ya ga"

Baransa ya ce da shi

Bawan ya koma cikin gidan ya gaya wa Elisha abinda ya gani. AT: "bawan ya koma ciki kuma ya ce wa Elisha" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

domin waɗanda ke tare da mu sun fi waɗanda ke tare da su."

"Kasance tare da wani" a cikin yaƙi yana nufin yin yaƙi don ɓangarensu. AT: "waɗanda suke goyon bayanmu a cikin yaƙi sun fi waɗanda suke goyon bayansu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)