ha_tn/2ki/06/06.md

431 B

Sai mutumin Allah yace

"Sai Elisha, mutumin Allah, ya tambaya"

Sai ya saro 'yar tsafga, ya jefa ta cikin ruwa, sai ta sa ƙarfen ya ɗago sama.

Allah ya yi amfani da Elisha don yin al'ajabi. Kan gatarin ya taso saman ruwan ya na lilo yadda 'ya'yan annabawan za su iya sa hannun su su ɗauka.

ya sa ƙarfen lilo saman ruwa

"ya sa ƙarfen na lilo saman ruwa"

ƙarfen

"kan gatarin." Kan gatarin anyi shi ne da ƙarfe.