ha_tn/2ki/06/04.md

579 B

Muhimmin Bayani:

Elisha ya tafi da annabawan saran itatuwa.

kan gatarin ya faɗa a cikin ruwa

Kan gatari na nufin ƙarfen mai kaifi. Wannan na nufin ya fita daga ƙotar ya faɗa cikin ruwa. AT: "kan gatarin ya ifta daga hannun ya faɗa cikin ruwa."

Waiyo

Mutumin ya fadi hakan ne don nuna cewa ya fusata da takaici. Idan kuna da wata hanyar da za ku iya bayyana waɗannan motsin zuciyarku a yarenku, zaku iya amfani da shi anan.

aro shi aka yi

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "Na aro shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)