ha_tn/2ki/06/01.md

492 B

'ya'yan annabawa

Wannan ba wai yana nufin 'ya'yan su na cikinsu ba. amma, suma ƙungiya ce ta annabawa. Duba yadda aka fassara a 2 Sarakuna 2:3. AT: "ƙungiyar mazaje annabawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ka bar mu mu je Yodan

Wannan yana nufin yankin da ke gabar Kogin Yodan. AT: "bari mu tafi gefen Kogin Yodan" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

bawanka

A nan wani daga cikin 'ya'yan annabawa na nufin kansa da bawan Elisha domin girmamawa.