429 B
429 B
sai suka zuba da miya
"suka zuba miyar a kwanoni"
akwai mutuwa a tunkunyar
Wannan yana nuna cewa akwai wani abu a cikin tukunyar da zai iya kashe su, ba wai cewa akwai wani abu da ya mutu a cikin tukunyar. AT: "akwai wani abu a cikin tukunyar da zai kashe mu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Ya zuba shi a cikin tukunyar
"ya ƙara shi a miyar a cikin tukunya"
ku zuba wa mutane
"ba su abincin"