ha_tn/2ki/04/38.md

576 B

miya

Wannan abincine da ake dafawa da nama da ganyaye da ruwa a tukunya.

ganyayen jeji

Waɗannan kayan lambu suna girma daji, ma'ana wani bai shuka su ba.

ya cika haɓar rigarsa

Ya ɗaga ƙarshen rigarsa zuwa kugu, don neman wurin ɗaukar kaya mafi yawa fiye da yadda yake iya ɗauke da hannuwansa kawai.

amma ba su san irin su ba

Tunda basu san wane irin gurnani suke ba basu san ko lafiyarsu ci ba. Cikakken ma'anar wannan bayanin ana iya bayyana shi sarai. AT: "amma ban san ko suna da kyau ko ba su ci ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)