ha_tn/2ki/04/35.md

371 B

kwantawa akan yaron

"kwantawa akan yaron kuma"

Bashunamiya

"matar Bashunamiya"

Sai ta kwanta a ƙafafunsa fuskarta a ƙasa, daga nan sai ta ɗauki ɗanta ta fita.

Matar ta kwanta a ƙasa a gaban Elisha don nuna ban girma da kuma nuna godiya. AT: "Sai ta kwanta a ƙasa a gaban Elisha ta nuna godiyarta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)