430 B
430 B
Akan tsauni
"Tsaunin Karmel"
ta kama ƙafafunsa
Wannan ya nuna cewa ta durƙusa ko a kwance a ƙasa a gaban shi kuma ta kama ƙafafunsa. AT: "Ta faɗi a ƙasa a gabanta kuma ta sanya hannayenta a ƙafafunta" ( Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Yahweh kuma ya ɓoye mani al'amarin, bai kuma faɗa mani komai ba
Elisha ya iya ganin matar ta yi fushi amma Yahweh bai bayyana masa dalilin matsalar nata ba.