ha_tn/2ki/04/25.md

279 B

To sai ta tafi ta je wurin mutumin Allah a Tsaunin Karmel

"Ta yi tafiya zuwa Tsaunin Karmel inda Elisha, mutumin Allah yake"

Lokacin da mutumin Allah ya hange ta daga nesa

"Tun tana can nesa, sai Elisha ya gan ta zuwa"

Ba damuwa

"Lafiya dai" ko "Ee, komai ya yi kyau"