ha_tn/2ki/04/23.md

466 B

Komai zai yi dai-dai

Matar ta faɗi haka, sanin hakan zai kasance idan mijinta ya aikata yadda ta buƙata. Ana iya bayyana cikakkiyar ma'anar wannan bayanin a bayyane. AT: "Komai zai zama dai-dai idan kun yi yadda na roƙa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Sai ta ɗaura wa jaki sirdi

Matar ba ita tasa sirdin a jakin ba, bayinta suka sa mata. AT: "ta sa bayinta suka sa mata sirdi a jaki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)