ha_tn/2ki/04/17.md

633 B

a dai-dai lokacin da shekara ta zagayo

"a daidai lokacin daya ne a shekara mai zuwa"

bayan yaron ya yi girma

"bayan yaron ya fara girma" ko "lokacin da yaron ya girma"

Kaina, kaina.

Yaron ya faɗi haka ne saboda kansa ya ji rauni. Ana iya bayyana ma'anar wannan a sarari. AT: "Kaina na ciwo! Kaina na ciwo!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

yaron ya zauna a gwiwarta har tsakar rana daga nan sai ya mutu

Anan ga gwiwar macen tana nufin cinyarta. Ta riƙe ɗanta a cinyarta har ya mutu. AT: "ta riƙe ta a cinyarta har tsakar rana sannan ya mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)