375 B
375 B
kira ta
"Gaya mata ta zo ta gani"
Bayan ya kira ta
"bayan Gehazi ya kira ta"
ƙofa
Wannan na nufin murfin ƙofa. AT: "murfin ƙofa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Yaro
"yaron ki"
shugabana da kuma mutumin Allah
Matar ta yi amfani da waɗannan sunaye ta na nufin Elisha.
baiwarka
Matar na nufin ita baiwar Elisha ce domin girmamawa.