ha_tn/2ki/04/12.md

1.1 KiB

Gehazi

Wannan sunan namiji ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

kira wannan Bashumaniya

"Kira wannan Bashumaniya." Wannan na nufin matar Shumem da Elisha ya ke zama da ita.

kin sha duk wannan fama domin ki kula da mu

Kalmomin "tafi ga wannan matsala" kalma ce da ke nufin yin ƙoƙari sosai don yin wani abu. AT: "Kun yi ƙoƙari sosai don kula da mu" ko "Kun yi aiki tuƙuru don kula da mu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Me zamu yi maki

An a iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "Me za mu iya yi maku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ko ma yi magana

Anan Elisha yana tambayarta ko tana son shi ya yi magana da sarki ko kuma shugaban sojoji don neman wata buƙata ta. Za a iya bayyana ma'anar wannan tambayar a bayyane. AT: "Shin za mu iya neman ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Ina zama a cikin mutanena

Matar tana nufin cewa bata da buƙata tana da abubuwan da take buƙata saboda iyalinta suna lura da ita, AT: "iyali na ne zaye dani domin suna lura da ni, bani da buƙatar komai." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)