ha_tn/2ki/04/08.md

438 B

Shumen

Wannan sunan birni ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Ta roƙe shi ya ci abinci tare da ita

Wannan na nufin ta roƙe shi ya bi ta gidan ta ya ci abinci. AT: "ta tambayeshi ya bi ta gidanta ya ci abinci" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

yana wuce wa

"tafiya ya bi ta Shumen"

duba, yanzu na fahimta

"Yanzu na gane"

wanda yake wucewa kullum

"wanda yake yin tafiya akai-akai"