ha_tn/2ki/04/07.md

451 B

mutumin Allah

Wannan na nufin Elisha. AT: "Elisha, mutumin Allah" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

sauran sai ki gudanar da rayuwarki tare da 'ya'yanki da shi

Wannan karin magana ne. Yana nufin yin amfani da kuɗin don siyan abubuwan da suke buƙata, kamar abinci da sutura. Watau fassarar: "Ku yi amfani da ragowar kuɗin don ku da 'ya'yanku don abin da kuke buƙatar rayuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)