ha_tn/2ki/01/17.md

669 B

maganar Yahweh wadda Iliya ya furta

"abinda Yahweh ya faɗa wa Iliya cewa Iliya ya faɗi"

a shekara ta biyu ta Yehoram ɗan Yehoshafat sarkin Yahuda

Wannan ya nuna lokacin da Yehoram ya fara mulkida ya nuna loƙutan da sarkin Yahuda ya yi mulki. AT: "a shekara ta biyu ta Yehoram ɗan Yehoshafat yake sarautar Yahuda" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-nominaladj]])

ba su na a rubuce ba ... Isra'ila

Za a iya wanna tambaya azaman wata sanarwa ko a ckin tsari mai aiki. AT: "an rubuta su ... Isra'ila." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])