ha_tn/2ki/01/15.md

397 B

Shin domin ba bu Allah ne a Isra'ila wanda zaka tambaya domin samun sadarwa?

Wannan tambayar ba ta buƙatar amsaan yi ta ne a tsauta masu don sun tuntuɓi Ba'al-Zebub. Za a iya rubuta wannan a matsayin sanarwa. AT: "Dole ne a yi tunanin cewa babu wani Allah a cikin Isra'ila wanda zaku nemi bayani!"(Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-irony]])