ha_tn/2ki/01/13.md

658 B

sojojin hamsin

"jarumawa 50" ko "sojoji 50" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

ya roƙo

"ya roƙe shi"

waɗannan sojoji hamsin naka

Shugaban sojojin cewa bayinsa bayin Iliya ne ya nuna masa girmama wa. AT: "sojojin na hamsin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

bari rayuwata ... ya zama da daraja a gabanka

Anan kalmar "gaban" Iliya na wakiltar hukuncinsa ko kimantawa.. Shugaban sojojin na roƙon Iliya ya bar su a raye. AT: "ina roƙon ka ka kula da raina ... zama mai daraja a gare ka amma ba kashe mu ba" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])