ha_tn/2ki/01/03.md

1.3 KiB

Yahweh

Wannan sunan Allah ne da ya bayyana kansa ga jama'arsa a Tsohon Alƙawari. Duba translationWord shafi dame da Yahweh don ganin yadda za a fassara wannan.

Batishbe

Wannan na nufin mutum da ga garin Tishba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

domin ba Allah ne a Isra'ila shi ya sa kuka je kuka tuntuɓi Ba'al-Zebub, allahn Ekron?

Wannan tambayar ba ta buƙatar amsaan yi ta ne a tsauta masu don sun tuntuɓi Ba'al-Zebub. Za a iya rubuta wannan a matsayin sanarwa. Saboda da sun san akwai Allah na Isra'ila. AT: "ku wawaye! Kun san akwai Allah a Isra'ila, amma kuna yi kamar baku sani ba da kuka aikeni in tyuntuɓi Ba'al-Zebub, allahn Ekron!" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-irony]])

tuntuɓi Ba'al-Zebub

Kalmar "tuntuɓa" a sami ra'ayin wani game da tambaya.

Don haka Yahweh ya ce

Wannan saƙon Yahweh ne zu ga sarki Ahaziya. AT: "Don haka Yahweh ya ce wa sarki Ahaziya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ba za ka sauko daga wannan gadon da ka hau ba

Lokacin da aka ji wa sarki Ahaziya rauni, an ɗora shi akan gado. Yahweh ya ce ba zai warke ba ba zai tashi daga gadon ba. AT: "ba za ka warke ba, ba zaka tashi daga gadon da kake kwance a kai ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)