ha_tn/2ki/01/01.md

355 B

Mowab

"ƙasar mowab"

ragar sakatar gidan saman sa

Gidan saman an gina shi ne a saman soron fadar. Ragar an yi ta ne da abubuwa sirara an yi masu ado an gicciya sa da juna su bada murfin taga. AT: "tagar itace ta shinfidar fada" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Ba'al Zebub

(Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)