ha_tn/2jn/01/04.md

978 B

'ya'yanku ... ke, uwar gida ... rubuta maki

(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

kamar yadda muka karɓi wannan umurni daga Uban

"kamar yadda Allah Uba ya umurce mu"

ba wai ina rubuta maki sabon umurni ba ne

"ba kamar ina umurtar ki yin wani sobon abu ba ne"

amma wannan da muka samu tun a farko

A nan "farko" na nufin "tun lokacin da muka gaskata." AT: "amma ina rubuta maku abin da Almasihu ya umurce mu tun lokacin farko da muka gaskata." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

farko - mu ƙaunaci junanmu

Ana iya fasarar wannan kamar sabon magana. AT: "afarko. Ya umurce mu cewa mu ƙaunaci junanmu"

Wannan shine umurnin, kamar yadda kuka ji da fari, cewa ku yi tafiya a cikinsa

Anyi magana game da gudanar da rayuwar mu bisa ga umurnin Allah kamar muna tafiya cikinsu ne. Kalmar nan "shi" na nufin ƙauna. "Kuma ya umurce ku, tun farko da kuka gaskanta, ku yi ƙaunar juna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)