ha_tn/2co/11/32.md

541 B

gwamnan da ke mulki karkashin sarki Aritas yasa aka yi tsaron garin

"gwamna wanda sarkin Aritas ya zabi ya fadi wa mazajen su yi tsaron garin"

domin a kama ni

"domin su rike da kuma kama ni"

cikin kwando aka ziraro ni

Ana iya bayana wannan a cikin sifar aiki. AT: "waɗansu mutane sun sa ni a kwando suka ziraro ni a kasa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

daga hannunsa

Bulus ya yi anfani da hanuwan gwamnan domin kwatanci na gwamna. AT: "daga gwamna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)