ha_tn/2co/11/27.md

1.5 KiB

tsiraici

Bulus ya wuce ne domin ya nuna bukatan suturan sa. AT: "rashin ishashen sutura da zai sa ni dumi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

akwai nauyi a kaina kullayaumin saboda damuwata

Bulus ya sani cewa Allah zai kama shi da alhakin yadda ikilisiyoyi su na biyayya da Allah ya kuma yi magana akan wancan sanin kaman abu mai nauyi ne da na tura shi kasa. AT"na san cewa Allah zai tambaye ni don girman ruhanian ikilisiyoyin, Ina yawan ji kaman abu mai nauyi na tura ni kasa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Waye kumama, wanda ban zama kumama akan shi ba?

Ana iya fasara afakaice wannan zancen. AT: "Duk lokacin da wani na kumama, ina jin wanan kumaman ni ma." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Wanene aka sa yayi tuntuɓe, kuma ban kuna ba?

Ana iya fasara afakaice wannan zancen. Bulus ya yi amfani da tambayan nan don ya nanata fushin sa a lokacin da an sa dan'uwa maibi yin zunubi. AT: "Ina fushi a duk lokacin da wani ya sa ɗan'uwa yin zunubi." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

aka sa yayi tuntuɓe

Bulus ya yi magana game da zunubi kaman yana tuɓe akan abu na kuma fadiwa. AT: "aka kai shi ga zunubi" kokuwa "ya yi sam'mani cewa Allah zai yarda ma shi ya yi zunubi domin abinda wani dabam ya aikata." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ban kuna ba

Bulus ya yi magana akan jin fushi da zunubi kaman yana da wuta a cikin jikin sa. AT: "Ban na fushi akan sa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)