ha_tn/2co/11/22.md

1.2 KiB

Su yahudawa ne? ... Su Isra'ilawa ne? ... Su zuriyar Ibrahim ne? ... Su bayin Almasihu ne? (Ina magana kamar ba ni cikin hankalina). na fi

Bulus ya yi tambayan da Korontiyawa na iya tambay da kuma amsawa domin ya nanata cewa shi dan Yahudawa ne fiye da su manyan-manzanen nan. In ya yiwu ku riƙe tambayan da amsan. AT: "Su na so ku yi tunani cewa suna da amfani kuma ku bada gaskiya akan abinda su ke ce domin su Yahudawa ne da Israilawa daga zuriyar Ibrahim. To, haka nake. Sun ce su bayin Almasihu ne -ina magana kaman ba na cikin hankalina-ama ina fiye"

kaman ba na hankalina

"kaman bana iya tunani da kyau"

Na fi

Kuna iya fahimtar da bayanin na sasai. AT: "Ni bawan Almasihu ne fiye da su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

a aiki tukuru fiye

"Na yi aiki tukuru"

shiga kurkuku fiye da kowa

"na shiga kurkuku so dayawa"

a shan duka babu misali

Wannan karin magana ne, an zuguiguita ta domin a nanata cewa an duke shi so dayawa. AT: "An duke ni so dayawa" ko "An duke so dayawada ya wuce kirge" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-hyperbole]])

a fuskantar haduran mutuwa da yawa

"kuma na yi kusan mutuwa so dayawa"