ha_tn/2co/11/19.md

1.4 KiB

tarayya da wawaye

"ku karɓe ni in na yi kwoikoyo kaman wawa" Dubi yadda an fasara zance irin wannan a 11:1.

Ku masu hikima ne!

Bulus na kunyatas da Korontiyawa ta wurare dayawa. AT: "Kuna samani cewa kuna da wayo, ama babu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-irony)

bautar da ku

Bulus ya yi amfani da abubuwa dabam dabam game da yanda wadansu mutane ke tilisa waɗansu su yi biyaya da dokoki kaman su na tilasa su su zama bayi. AT"sa ku ku bi dokoki dan ba daidai ba". (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-hyperbole]])

idan ya tauye ku

Bulus ya yi maganan game da manyan manzani masu ɗaukan abubuwan mutane kamar suna cin mutanen ne da kansu. AT: "ya dauki dukan malakan ku"

yana amfani da ku don ribar kansa

Mutum na amfani da zarafin wani ta wurin sanin abinda wancan bai sani ba da kuma yin amfani da sanin don ya taimake kansa ya kuma jawo ma wacan mutum lahani.

Ina mai cewa mun kunyata da muka rasa gabagadin yi maku haka

"Na yarda da kunya cewa ba mu iya riƙe ku ba." Bulus yana amfani da magana dabam dabam don ya fada wa Korontiyawa cewa ba don rashin karfin sa ne ya sa ya riƙe su da kyau ba. AT: " Ba na kunya in ce muna da iƙon yin ma ku mugunta ba, ama mun riƙe ku da kyau" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-irony)

Duk da haka idan wani zai yi fahariya ... Ni ma zan yi fahariya

"Ni ma zan yi fahariya da Kowane abinda wani ya yi fahariya"