324 B
324 B
to ku ɗauke ni kamar wawan don inyi fahariya kadan
"karbe ni kamar yadda za ku karɓe wawa: Bari in yi magana, ku kuma maida fahariya kalaman wawa"
bisa ga jiki
A nan maganan "jiki" na nufin mutum a cikin sifar zunubi da riɓa sa. AT: "Game da riban mutumtakansu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)