ha_tn/2co/11/14.md

727 B

Wannan ba abin mamaki ba ne ... Ba wani babban abin mamaki ba ne idan

Da farin wanan a kamanin korou Bulus na nanatawa da cewa Korontiyawa da su shirya saduwa da "monzon karya" masu yawa (11:12). AT: " Kuma mu bida wannan ... tabbas bida wannan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)

shaidan ma yakan badda kama ya fito kamar mala'ikan haske

"shaidan ba mala'ikan haske ba ne, ama yana kokarin ya mai da kansa kamar mala'ikan haske"

mala'ikan haske

Anan "haske" zance ne na adalci. AT: "mala'ikan haske" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

bayin sa sun badda kamanninsu don a ɗauka bayin adalci ne su

"Bayinsa ba bayin adalci ba ne, ama suna kokarin mai da kansu kamar bayin adalci"