798 B
798 B
domin in yanke zarafin
Bulus ya yi magana akan karya da maƙiyansa sun faɗa ne kamar wani abu ne da ya ɗaukawa. AT: "Domin in iya sa shi mara yiwuwa"(See: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
waɗanda suke fahariya da shi
Bayan fahariyan Bulus shine "ya yi wa'azin bishara kyauta" (11:7), abokan gabansa sun yi fahariya cewa su iya yin magana da kyau (11:5).
waɗanda ke son samun zarafi kamar mu
Ana iya bayana wannan a cikin sifar aiki. AT: "Don mutanen su yi tunanin cewa su nan kaman mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Don irin waɗannan mutane
" Ina yin abinda na ke yi domin mutane na son su"
masu aikin yaudara
"masu aikin rashin gaskiya"
badda kama kamar manzannin
"Ba manzanne ba , ama su na kokari su mai da kansu kaman manzannin"