ha_tn/2co/11/10.md

1.2 KiB

Kamar yadda gaskiyar Almasihu ke ciki na, wannan

Bulus na nanatawa cewa saboda masu sauraran sa su fahinci cewa yana fadan gaskiya game da Almasihu. Za su sani cewa yana fadan gaskiya ne. "Tun da kun san da cewa na san gaskiyan kuma ina shelar gaskiyan game da Almasihu, za ku iya sani ko abin da zan faɗa gaskiya ne. Wannan"

ba zan yi shiru da wannan fahariya tawa ba

Ana iya bayana wannan a cikin sifar aiki. "Ba wanda da zai iya hana ni in yi fahariya har in tsaya shuru. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

wannan fahariya tawa ba

Wannan na nufin abin da Bulus ya yi magana a 11:7-9.

kasar Akaya

"yankin Akaya." Kalmar "gaba" na magana wurin kasa, ba rabuwan siyasa ba ne.

Don me? Saboda ba na ƙaunar ku?

Bulus ya yi magana a fakaice don ya nanata kauna ga Korontiyawa. Ana iya hada waɗannan tamboyoyin ko a mai da shi zance. AT: "saboda bana kaunan ku ne ya sa ba na bukatan in nawaita maku?" ko kuwa "zan ci gaba da hana ku biyan bukatu na domin wanan ya nuna wa sauran da cewa ina ƙauna ku." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Allah ya sani

kuna iya fahimtan sadarwan bayani. AT: " Allah ya sani ina ƙaunar ku."