ha_tn/2co/11/07.md

1.4 KiB

Na yi zunubi ne da na kaskantar da kai na domin a daukaka ku?

Bulus ya fara ɗauka da cewa ya lura da korontiyawa da kyau. Ana iya fasara wannan zancen, in da bukata. AT: "Ina tunani mun yadda cewa ban yi zunubi ta wurin kaskanta da kaina na domin a ɗaukaka ku"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

yi maku wa'azin bisharar Allah kyauta

"yi maku wa'azin bisharar Allah ba da niyan samun abu ba"

Na yi wa sauran Ikilisiyoyi kwace

Wannan karuwan zance ne don ya nanata cewa Bulus ya karɓa kuɗi daga ikilisiyoyin da bai kamata su ba shi ba. AT: "Na karɓa kuɗi daga sauran Ikilisiyoyi" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-irony]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-hyperbole]])

inyi maku hidima

Ana iya bayyana wannan. AT: "Ina iya yin muku hidima ba don komai ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

A cikin komai na keɓe kaina daga zama nawaya a gare ku

"Ban taba zama maku da nawayan kuɗi ba." Bulus na maganan wani wanda wani zai kashe kuɗi kaman wani nauyi abu ne da mutane ke dauka. Ma'anan wannan na a bayyane. AT: "Na yi abin da zan iya domin in tabatar cewa ba ku kashe kuɗi ba domin in iya zama tare da ku"(Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

'yan'uwa da suka zo

Watakila waɗannan "'yan'uawa" maza ne duka.

zan cigaba da yin haka

"Ba zan zama ma ku da nawaya ba"