548 B
548 B
waɗanda ake kira manyan manzanni
Bulus ya yi amfani da maganan nan domin ya nuna cewa mallaman nan ba su da amfani kaman yanda mutanen na fada. AT: "wanɗancan mallamai da suke tunani sun fi kowa goni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-irony)
ban rasa horarwar ilimi ba
Wannan zancen da ba daidai ba na nanata kyaun gaskiya cewa ya yi horo a cikin ilimi. "ilimi" magana ce da za a iya bayana. AT: "Haƙika ina horo a cikin ilimi" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-litotes]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])