ha_tn/2co/11/03.md

778 B

Gama ina fargaba ... sahihiyar sadaukarwa ga Almasihu

"Gama ina fargaba kila tunanin ku na iya kauce ga halaka daga gaskiya da kauna mai sarki zuwa ga Almasihu yadda ibilis ya yaudare hauwa'u da wayon sa"

tunaninku ya zamana ya kauce

Bulus ya yi maganan tunani kaman dabbobi ne da mutane ke iya kai wa hanyan halaka. AT: "wani na iya sa ku gaskanta karya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ana misali idan wani ya zo kuma

"in wani ya zo da"

wani ruhu dabam da wanda muka karɓa. Ko kuma kun karɓi wata bishara dabam da wadda muka karɓa

"wani ruhu dabam da ba ruhu mai Tsarki ba ko kuwa wani bishara dabam da ku ka karɓa a wurin mu"

Amincewar da kuka yi wa waɗannan abubuwa

"yi da wanan abubuwa." Duba yadda an fasara wannan kalamar 11:1.