ha_tn/2co/11/01.md

802 B

Mahadin zance

Bulus ya ciba da amince cewa shi monzo ne.

za ku jure da ni cikin wauta kadan

"ku bar ni inyi wauta"

kishi ... kishi

Waɗannan kalmomi na maganan kyaun sha'awa mai karfi ne da Korontiyawa su yi imani da Almasihu, da cewa kadda a tilisa su su barshi.

na alkawartar da ku a cikin aure ga miji ɗaya. Na kuma yi alkawarin in gabatar da ku kamar budurwa mai tsarki ga Almasihu

Bulus na maganar kiyayer masubi na Korontiyawa kamar ya yi wa wani mutum alkawari cewa zai shirya ɗiyar sa domin ta aure shi kuma ya damu cewa mutmin ya iya rike alkawarin. AT: "I na nan kamar uba da ya yi alkawari don ya gabatar da ɗiyar sa ga miji guda. Na kuma yi alkawari in riƙe ku kamar budurwa mai tsarki domin in miƙa ku ga Almasihu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)