ha_tn/2co/10/17.md

605 B

yi fahariya ta cikin Ubangiji

"fahariya akan abun da Allah ya yi"

ke shaidar kansa

Wannan na nufin cewa ya tanada kowane mutum da ya ji shi ya kuma duba ko ya yi daidai ko bai yi daidai ba. Dubi yadda "shaidar kanmu" aka fasara a nan 4:2.

shine yardajje ba

Ana iya bayana wannan a cikin sifar aiki. AT: "wanda Ubangiji ya yarda" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ba wanda Ubangiji ya ke shaidar sa ba shine yardajje ba

za ku iya bayana wannan zancen. AT: "wanda Ubangiji ya yi shaidar sa shi ne Ubangiji ya yardajje" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)