447 B
447 B
yi fahariya fiye da kima
AT: "yi fahariya akan abubuwa wanda bamu da iƙo a kai" ko kuwa "yi fahariya kadai akan abubuwa wanda muke da iƙo a kai." Dubi yada aka fasara kalmar a cikin 10:13. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
bangaren aikin mu ya kara fadada kwarai
AT: "Allah zai kara buɗe bangaren aikin mu kwarai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
yankin wani ba
"yankin da Allah ya ba wa wani"