ha_tn/2co/10/13.md

857 B

Mahimin bayanai:

Bulus ya yi magana da iƙo da yake dashi kamar kasa da yake da mulki, waɗanan abubbuwa da yake da mulki a kan su suna a sakanin iyaka . ko kuwa "inda ta tsaya" na ƙasar sa, sai abubuwan da basu a karkashin iƙonsa su wuce wanan "iyaka." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ba za mu yi fahariya fiye da yadda ya kamata ba

AT: "ba zan yi fahariya da abubuwan da ba mu da iƙo a kansu ko kuwa zan yi fahariya da abubuwan da muke da iƙo a kansu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ne gwalgwadon iyakar abinda Allah

"A kan abubuwan da na karkashin iƙon da Allah"

iyakar da takai gareku

Bulus ya yi magana da iƙo da yake da shi kamar kasa ne da yake mulki. AT: " kuma kuna cikin iyakan iƙon mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

bamu yi zarbabi ba

"ba mu fita a iyakar mu ba"