ha_tn/2co/10/11.md

895 B

Bari waɗannan mutane su sani

"Ina so waɗannan mutane su sani"

abinda muke faɗi a kalmomin wasikunmu lokacin da ba mu nan, haka za mu yi in muna nan

"zamu sake yin irin abin da mun rubuta a cikin wasikun mu a lokacin da ba mu na tare da ku in muna nan "

muke ... mu

Duka kwatancin wannan kalmar na nufin kungiyar bishara na Bulus ba Korontiyawa ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-exclusive)

hada kanmu da kowa, ko kuma mu kwatanta

"kimar mu ta kai ga"

suke gwada kansu da junansu, suke kuma kwatanta kansu da junansu

Bulus ya na kara maimaitawa sau biu (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

suke gwada kansu da junansu

Bulus na maganar kyau kaman abun da mutane ke iya gwado tsawon sa. AT: "suka kali junansu ko za su iya tantace"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ba su da ganewa

"sun nuna wa kowa cewa ba su san komai ba"