ha_tn/2co/10/07.md

812 B

Dubi abin da aka sa a bayyane a gaban ku.

AT: 1) wannan doka ne ko 2) wannan zance ne, "kuna duba abunda kuke iya gani da idanunku." Wadansu na tunani cewa wannan a takaice ne da ake iya rubuta a zancen. AT: "kuna duba abinda ke sarai a gaban ku?" kokwa "Kamar ba ku iya gani abun da ke sarai a gabanku ba." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

bari fa ya tunatar da kansa

"ya kamata ya tuna"

cewa kamar yadda shi na Almasihu ne, hakanan muma muke

"cewa kamar yadda mu na Almasihu ne kaman yadda yake"

domin mu inganta ku, ba domin mu rushe ku ba

Bulus na maganan taimaka wa Korontiyawa domin su san Almasihu da kyau kaman ya na kan aikin gini. AT: "domin a taimake ku ku zama ainahin masubin Almasihu ba don a hana ku binsa ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)