ha_tn/2co/10/05.md

1.2 KiB

duk wani abinda ke gaba

Bulus na kan magana game da yaki kaman "sanin Allah" rundunan yaƙi ne kuma " dukan abubuwa da ke sama" katanga ne da mutane su ka yi domin su kare mai sarau. AT: "ko wane jayayyan karya da mutane masu girman kai su na tunani karen kansu"

duk wani abinda ke sama

"duk abin da mutane masu girman kai su na yi"

gaba da sanin Allah

Bulus ya yi magana game da jayayya kaman katanga ne da ke kare rundunar yaƙi. Kalman "gaba da" na nufin "tash tsaye" ba "abin da ke gaba" na kwanta a kan iska. AT: "mutane na haka domin kada su iya sanin wa ne ne Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)"

Muna kuma kama kowanne tunani zuwa biyayya ga Almasihu

Bulus na magana game da tunanin mutane kaman su ne makiyan soja wadda ya kama a fada.AT: "mun nuna masu yadda dabarun da mutanen ke da shi ba daidai bane mu kuma koya wa mutanen su bi umurnin Almasihu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

hukunta kowanne irin aiki na rashin biyayya

Kalmomin "aiki na rashin biyayya" magana ne na mutanen da ke ayukan can. AT: "hukunta kowanen ku da ya yi mana rashin biyayya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)